Labaran Yau

Abba Gida Gida Ya Nada Mataimaka Guda 97

Gwamnan ya yi nadin nasa na farko ne a ranar 29 ga watan Mayu lokacin da aka nada Abdullahi Baffa a matsayin sakataren gwamnatin jihar.

A jerin nade-nade da aka yi tsakanin watan Yuni zuwa Agusta, gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya nada mutane 97 a matsayin masu ba da shawara da mataimaka na musamman.

Mintuna kadan bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu, ya bayyana nadin Abdullahi Baffa a matsayin sakataren gwamnatin jihar. Ya kuma nada Shehu Sagagi a matsayin shugaban ma’aikatansa; Farouq Kurawa a matsayin babban sakataren sirri; Abdullahi Rogo a matsayin shugaban yarjejeniya da Sanusi Bature a matsayin babban sakataren yada labarai.

DOWNLOAD MP3

An ba da sanarwar nadin masu ba da shawara da mataimaka na musamman ta hanyar bayanan da sakataren yada labarai, Mista Bature, ya yi, tsakanin watan Yuni zuwa Agusta

A ranar 14 ga watan Yuni ne gwamnan ya nada mataimakansa na musamman da masu ba shi shawara kuma na baya bayan nan a ranar 7 ga watan Agusta lokacin da aka nada mutane 42.

A cikin watan ne gwamnan ya nada masu ba da shawara da mataimaka na musamman guda 25.

DOWNLOAD ZIP

A cikin watan, ya nada karin mashawarta na musamman guda 10 wadanda suka hada da, Garba Dirbunde, mai ba da shawara na musamman kan harkokin kananan hukumomi; Wakili Garko, mai ba da shawara na musamman kan harkokin kasashen waje; Yusha’u Salisu, mai ba da shawara na musamman, jami’an tsaro na hadin gwiwa da Musa Tsamiya, mai ba da shawara na musamman kan magudanar ruwa;

Sauran sun hada da Gwani Falaki, mai ba da shawara na musamman kan harkokin addini; Sulaiman Sani, mai ba da shawara na musamman kan harkokin ma’aikatan gwamnati; Auwalu Arzai, farfesa, mai ba da shawara na musamman kan harkokin ilimi; Ahmad Sawaba, mai ba da shawara na musamman kan kare namun daji; Tajuddeen Gambo, mai ba da shawara na musamman kan harkokin ilimi da Baba Umar mai ba da shawara na musamman, makarantu masu zaman kansu da na sa kai.

Kakakin Mista Bature ya ce an yi nadin ne bisa cancanta da aminci da kuma jajircewa.

Ga sauran nade naden kamar haka:

 1. Yusuf Ibrahim Sharada, Senior Special Assistant, Information Communication Technology (SSA ICT).
 2. Muhammad Sani Hotoro (Dan Sani), Senior Special Assistant (SSA), Cooperative Groups.
 3. Barr. Nura Abdullahi Bagwai, Senior Special Assistant (SSA), Justice
 4. Hon. Surajo Kanawa, Senior Special Assistant (SSA), Public Mobilisation, Kano South
 5. Muhd Sani Salisu Rimingado, Senior Special Assistant (SSA), Public Mobilisation, Kano North
 6. Nuhu Isa Gawuna, Senior Special Assistant(SSA), Public Mobilisation, Kano Central
 7. Akibu Isa Murtala, Senior Special Assistant (SSA), Office of the Chief of Staff to the Governor
 8. Muhmud Tajo Gaya, Senior Special Assistant (SSA), Medical Outreach.
 9. Akibu Shehu Haske, Senior Special Assistant (SSA), Print Media
 10. Bashir Sanata Sharada, Senior Special Assistant (SSA), Publicity
 11. Jamilu Batayya, Senior Special Assistant ( SSA), Business Development
 12. Yahuza Adamu Yankaba, Senior Special Assistant (SSA) Motor Parks
 13. Kabiru Labour Kankarofi, Special Assistant (SA), Motor Parks
 14. Lurwanu Kanwa, Senior Special Assistant (SSA), Rural Development
 15. Aminu Iliyasu, Senior Special Assistant (SSA), Finance, Office of the Accountant General
 16. Hassan Muhd Sadiq, Senior Special Assistant (SSA) Consumer Protection
 17. Engr. Shehu Shemo, Senior Special Assistant I (SSA), Project Monitoring
 18. Abdurraman Abubakar Gobirawa, Senior Special Assistant I (SSA), Markets
 19. Barr. Sadiq Sabo Kurawa, Senior Special Assistant (SSA), Legal Matters
 20. Engr. Abduljabbar Muhammad Nanono, Senior Special Assistant (SSA), Energy and Power
 21. Ibrahim Muhd Tukur Giginyu, Senior Special Assistant I (SSA), Streetlights
 22. Jamilu Lawan Saji, Senior Special Assistant II (SSA) Special Duties, (Governor’s Office).
 23. Raji Hamisu Musa, Senior Special Assistant III (SSA), Special Duties (Governor’s Office)
 24. Aminu Imam Wali, Senior Special Assistant (SSA), KNARDA
 25. Ibrahim Umar, Senior Special Assistant (SSA), Security
 26. Tijjani Hussain Gandu, Senior Special Assistant (SSA), Engagement with Artists (Mawallafa)
 27. Sunusi Hafiz (Oscar 442), Senior Special Assistant (SSA), Kanywood Affairs
 28. Sani Igwe, Senior Special Assistant (SSA), GSM Market
 29. Garba Maisalati Garko, Senior Special Assistant (SSA) Transportation
 30. Alaramma Idris Ishaq Tarauni, Senior Special Assistant (SSA), Islamiyya Schools
 31. Zakari Usman Balan, Senior Special Assistant I (SSA), Irrigation
 32. Abdullahi Tank Galadanchi, Senior Special Assistant I (SSA) Radio
 33. Lt. Mohd Usaini Dadin Kowa, Senior Special Assistant (SSA), Military Affairs
 34. Fara’a Ibrahim Rogo, Senior Special Assistant (SSA), Petroleum Products Marketers Affairs
 35. Maryam Abubakar Jankunne, Senior Special Assistant (SSA), Rural Women Mobilisation
 36. Hafsat Aminu Adhama, Senior Special Assistant (SSA) Girl Child Education
 37. Binta Zakari (Bintoto Kofar Ruwa), Senior Special Assistant I ((SSA), Women Enlightenment
 38. Abdullahi Ahmad Namama, Senior Special Assistant (SSA), Intergovernmental and Foreign Affairs
 39. Abbah Dala, Senior Special Assistant (SSA), Public Affairs
 40. Babangida Sa’id (IBB), Senior Special Assistant (SSA) Marshalls
 41. Isa Musa Kumurya, Senior Special Assistant (SSA), Party Marshalls
 42. Yahaya Musa Kwankwaso, Deputy Chief of Protocol (DCoP) to the Governor.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button