Ziyaran Jaje Kaduna – TINUBU
Jigon Jamiyyar APC Kuma Dan Takaran Shugaban Qasar Niferia Sen Ahmed Bola Tinubu Yakai Ziyaran Jaje Jihar Kan Harin Da Akakai Wa Jirgin Qasa A Jihar Kaduna.
A ziyaranshin Bola Tinubu yayi kira ta musamman ga yan nigeria da su hada kansu waje daya don yaqan taaddanci.
ziyarar tashi bata siyasa bane yazo ne takanas don jajantawa alummar da harin yashafa tundaga kan maaikatan jirgin kasar da ma alumman da ke cikin jirgin.
bayan yabawa da kokarin da gomnatin jihar ta kaduna takeyi na ganin tayi duk iya kokarinta na ganin ta daqile wannan masifa ta taaddanci.
Mr Tinubu Ya Bada Tallafin Naira Miliyan Hamsin Tare da kira na musamman ga masu hannu da shuni dasu bada nasu tallafin don rage radadi ga waenda abun ya shafa.
Gomnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufai ya yaba matuka da ziyarar ta jigon jamiyyar APC din tare da godiya da irin kokrin da yakeyi wajen ganin abubuwa sun daidaita a kasar Nigeria.