Labaran YauNEWS

Zelensky Yashiga Bargo Ya Hakura Da Shiga Kungiyar NATO

Zelensky Yashiga Bargo Ya Hakura Da Shiga Kungiyar NATO

 

Shugaban Kasar Ukraine Volodymyr Zelensky Ya Hakuri Da Yunkurinshi Na Shiga Kungiyar NATO

Shugaban qasar Ukraine Volodymyr Zelensky

Kungiyar NATO dai ta kasance kungiya mai rajin fafutukan kare duk wani membanta, ma’ana idan ka taba qasar dake cikin kungiyar kaman ka taba duka qasashen dake cikinta ne.

Kungiyar taqunshi qasashe  12 wanda suka hada da Amurka,Belgium, Faransa Burtania,Island,Luxembourg,Italia,Nowe,Poland Da Potugal.

Sanarwar shugaban kasar Ukraine Zelensky  yafito ne adaidai lokacin da qasar Russian ke lugeden kai hare hare wa qasar. dukda alhini da tarin tallafi da ake turawa qasar ta Ukraine har yanzu ba wata qasa da ta gwada hubbasa don shiga wa Ukraine wannan fada.

Ko wannan yunkuri na hakura da shiga kungiyar Nato da shugaban qasar Ukraine yayi zai kawo wani sauqi da matsalar hare-hare da qasar ke fama da ita ?

Mawallafi: Yousuf Uthman Danmadami

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button