A yau neh gwamnan jahar ribas ya kaddamar da masu bashi shawara a siyasa a shafinmu na Labaranyau.
Wike Ya kaddamar da masu bashi shawara Kan harkokin Siyasa mutun dubu dari 100,000.
Gwamnan jihar Ribas Nyesom ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook Yana Mai cewa ⇓
A yau na kaddamar da kashin farkon mataimaka na musamman kan a harkokin siyasa na shiyyar Yankin Ribas ta Kudu-maso-Gabas da Ribas Ta Kudu maso Yamma na na kaddamar mataimaka na musamman Kan harkokin Siyasa Mutun dubu dari 100,000..