Labaran Yau

Tambuwal Ya Zabi Sabbin Perm Sakatare 38 A Kurarran Lokaci

Tambuwal ya zabi sabbin Perm Sakatare 38 a kurarran lokaci

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya rantsar da Perm sakatare guda 23 da darakta janar guda 15.
Rantsarwan yazo a kwana 27 ga mika karagar mulki wa sabon gwamna.

Wanda ya bawa mukaman sun hada da babban mai taimaka wa gwamna da darakta na zantarwa na ofishin mataimakin gwamna, Abdulnaseer Abubakar Sayyina da Aminu Abubakar.

Zaben tazo ne lokacin da ake korafin lattin albashi da Hukumar kwadigo ta Jihar tayi.

Kungiyar yan kwadigon sunyi korafin cewa gwamnatin tambuwal bata baiwa kunyoyi na yan kwadigo kudin da take cira a aljihun ma’aikata.

Kuma kungiyar tayi korafin rashin kudin fansho da gratuti wa tsoffin ma’aikata a jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button