
Shahararren dan wasan kwaikwayo kuma mawakin Hausa meh suna Adam A Zango ya saki sabon bidiyo waka mai suna “Taurarona”.
Taurarona shine waka na farko wanda Adam A Zango ya sake wannan shekara na 2025 a karkashin kamfanin Sadau Pictures.
Jarumin ya hau faifayin wakar neh tareda jarumar Kannywood wanda take tashe da akafi sani da Rukky Alim.
Yanzu haka sabon wakan Taurarona ya dara mutane 100,000 wanda suka kalla a kan shafin Youtube na Sadau Pictures TV.
Lallai wakar yajawo cecekuce neh ganin yanda jarumin ya sakawa Rukky Alim abun wuya itama kuma ta saka masa.
Ga cikakken bidiyon wakan Taurarona daga bisani ⇓