PRP Convention- Hon Kasimu Haruna Na Jihar Taraba Tare Da Jigogin Jamiyyar.
Hon Kasimu Haruna Dan Takaran Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Zing A Majalisar Jihar Taraba. Ya Samu Halartan Convention Din Jamiyyarsu Ta PRP.
Taron Yasamu halartan Jigogin Jamiyyar PRP irinsu Tsohon Shugaban Zabe Attahiru Jega Yen Takarkarin Kujeru Daban Daban.
Taron Wanda Akayishi Don Zaben Shuwagabaninn Jamiyyar Na Qasa, Anfarashi Lafiya Ankuma Kammala Cikin Farinciki.
Alh Falalu Bello Ya Samu goyon bayan masu ruwa da tsaki na jamiyyar gaba daya inda yazam halastaccen Shugaban Jamiyyar a karo na Biyu
Daga Cikin Wanda Suka Halarci Taron Akwae Dan Takaran Gomnan jihar Taraba Karkashin tutar jamiyyar PRP.
Zuwan Hon Kasimu Haruna wajen taron Nada nasaba da kokarinshi na tuntuba, tare da nuna biyayyarsa ga jamiyyar tasu ta PRP.