FootballLabaran Yau

Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100

Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100

Dan wasan tsakiya na Ingila Declan Rice ya gama kammala canjin kulob zuwa Arsenal. Ita kulob din ta bayyana hakan ranar Asabar, a kudi mai yawa kudin igila Pounds Miliyan 105.

Awanni kadan, dan mai shekara 24 ya bayyana a takardan da ya tura wa mabiyansa na West Ham cewa burinsa ya buga kwallo a wurin da yafi girma dan yakai matsayin da yake mafarki. Hakan yana daga cikin dalilan zuwa Arsenal. Yanada da burin taka leda wasan Premier League shekara Mai zuwa.

Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100
Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100

Dan kwallon tsakiyan yana da experience bayan buga manyan wasa 245 na Kulob din West Ham, Kuma ya samu karramawa 43 wa kulob din.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Declan ya fara kwallon sa ne a chelsea kamin ya koma West Ham Academy a shekarar 2014, bayan shekara daya suka siyeshi.

Daga shekara 2016 zuwa 2017, yana dan shekara sha takwas ya zama babban dan kwalo na kulob din. Wanda ya buga a babban dan kwallo na shekara 6.

Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100
Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100

An bashi matsayin Jagora (Captain) a watan mayu na shekarar 2022 na West Ham. Nan ya zama dan wasan shekara na wasan UEFA.

Kuma ya kasance dan kwallon kasar ingila, inda ya buga wa kasar ingila a wasan EURO 2020 da wasan Kwallon duniya na FIFA World Cup 2022.

Daraktan Wasanni Edu yace “Declan ya kasance dan kwallo mai kyau Kuma ya samu girmamawa a kulob da kasashen waje”.

“Yadda aka bi domin siyo Declan ya biyo ya hanya ne a tsare, muna murnan zuwan shi.”

“Declan dan kwallo ne Mai inganci, dan wasa ne na duniya wanda zai kara kulob dinmu karfi. Muna matukar murna da zuwan Declan Kuma zai hadu da Mikel da sauran yan wasan mu”.

Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100
Arsenal Ta Siya Dan Wasan Kwallo Declan Rice A Farashi Sama Da Miliyan 100

Manaja Mikel Arteta ya kara da cewa “ Munyi dadi kwarai da zuwan Declan saboda dan kwallo ne Mai hazaka da kwarewa wanda yayi a injila Kuma an gani na wasu shekaru.

“Declan kwararre ne wanda ya ke iyawa, Muna fatan zai samu nasara a kulob dinmu. Yanada experience a shekara 24 na wasan premier league.

“Ya jagoranci kulob na West Ham Kuma Mun shaida, bai jima ba ya dau kofin turai.”

Declan Zai saka riga Mai lamba 41, Kuma komawan sa zai kammalu bayan gama bin ka’idojin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button