NEWSLabaran Yau

Martanin Lai Muhammad Ga Obasanjo Kan Sukar Gomnati

Martanin Lai Muhammad Ga Obasanjo Kan Sukar Gomnati

A yau litinin ne  ministan yada labarai da al’adu na kasa, Mr Lai Mohammed ya shelanta cewa, Gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta nuna rashin jin dadi kan kalubalen rashin tsaro da Nijeriya ke fuskanta.

Lai, ya bayyana hakan ne a wani martanin da ya mayar wa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, a ranar Lahadi kan furucin da ya yi na cewa, gwamnatin Shugaba Buhari, kan rashin tsaro da ya addabi Nijeriya.

DOWNLOAD MP3

Obasanjo, dai ya yi furucin ne kan harin bam da ‘yan bindiga su ka kai wa fasinjojin jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna da kuma harin da ‘yan bindigar su ka kai a filin jirgin sama da ke Kaduna.

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button