Mai Jagoranta Binciken Kyari Ya Yanki Jiki Ya Mutu

Mai Jagoranta Binciken DCP Kyari Ya Yanki Jiki Ya Mutu

Mai jagoranta bincikenan tuhumar da akeyiwa DCP Abba Kyari da hannu dumumu ciki safaran miyagun kwayoyi, DIG Joseph  Egbunike ya yanki jiki ya mutu a ofishinsu dake Abuja.

DIG Joseph Egbunike

Haryanzu dai ba’a gani takamammiyar dalilin mutuwar tashi ba, sai dai mutuwar tabar al’umma cikin zarge-zarge.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
%d bloggers like this: