
Mai Jagoranta Binciken DCP Kyari Ya Yanki Jiki Ya Mutu
Mai jagoranta bincikenan tuhumar da akeyiwa DCP Abba Kyari da hannu dumumu ciki safaran miyagun kwayoyi, DIG Joseph Egbunike ya yanki jiki ya mutu a ofishinsu dake Abuja.

Haryanzu dai ba’a gani takamammiyar dalilin mutuwar tashi ba, sai dai mutuwar tabar al’umma cikin zarge-zarge.