Advertisements
Hotunan Buni Ya Mika Wuya Yayin Da Adamu Ya Karbi Ragamar Shugabancin APC
Yayinda tsohon gwamnan jihar Nassarawa, Abdullahi Adamu, ya karbi mukamin shugaban jam’iyyar APC na kasa.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya sallamar da ragamar shugabancin jam’iyyar APC ga sabon shugaba Adamu a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke birnin tarayya Abuja ranar Laraba.
Ga Hotuna A Qasan Rubutun Nan ⇓
Advertisements
Domin Samun Sabin Labarai Danna ⇒ NAN
Advertisements