Labaran YauNEWS

“Hon. Hamisu Nuru Jibrin” Ya Qaddamar Da ƙungiyar Matasa Don Samar Da Cigaban Al Umma [Hotuna]

Hon Hamisu Nuru Jibrin Ya Qaddamar Da ƙungiyar Matasa Don Samar Da Cigaban Al Umma

Jajircecen dan taliki kuma matashi mai kishin jaharsa da qasa baki daya mai suna Hon Hamisu Jibrin ya bude qungiya na matasa don samar da hadin kai da kuma neman mafitan matsalolin da suke cigaba da addaban mutane yau da kullum.

Hon Hamisu sananne kuma haziqi neh masanin yakamata, mutuminda ya shahara wajen gudanar da ayyukan alheri, hakan yabashi daman yin tunani mai zurfi wajen samar da hanyoyi da zasu kawo nasarori masu inganci da zai amfanar da Matasa jinsin maza da mata da kuma iyaye mata.

Ga Hotunan Yanda Hadakan Matasan Yakasance Akasan Rubutun Nan ⇓

DANNA NAN DAN SAMUN SABIN LABARAI

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button