
Wani mutum dan kasar Zambiya mai shekaru 65 ya yi wa ‘ya’yansa tagwaye ‘yan shekara 14 ciki.
Subhanallah Wani Mutum Mai Shekaru 65 Ya yiwa Ya’yansa Tagwaye Yan Shekara 14 Ciki
Shi da yayan nasa dukansu suna zaune ne a wani gini da bai kammalu ba saboda rashin isashen hali, wannan mutumin Zambiyan bashi da kudin da zai samu gidan da zai fi zama da ‘ya’yansa mata masu ciki.
Gaskiya dai labari beyi dabiba ganin cewa shine mahaifin su wadannan yara tagwaye.
Ga Hotuna Daga Bisani