Tsohuwar Matar Shugaban Jamiyyar APC Na Qasa Abdullahi Adamu Ta Siya Fom Din Takarar Gomnan Jihar Nasarawa
Tsohuwar Matar Shugaban Jamiyyar APC Na Qasa Abdullahi Adamu Ta Siya Fom Din Takarar Gomnan Jihar Nasarawa a Zaben da me gabatawo mai zuwa a Jamiyyar APC.
Siyan Fom dintan yazo ne bayan zaben Tsohon mijin nata a matsayin shugaban jam’iyyar ta hi APC na qasa da sati biyu.
Fatima Abdullahi mai shekaru 43 Takasance ma’aikaciyar lafiya kuma yer asalin Karamar Hukumar Doma dake jihar Nasarawa.
A Kudirorinta Data Fitar Tace Idan Allah yabata nasara zama Gomnan Jihar ta Nasarawa zata mayar da hankalinta akan Fannin lafiya, Ingantan Rayuwar yan jihar Da Farfado Da Tattalin Arzikin Jihar Ta Nasarawa.
Fatima Abdullahi Zatayi Takara ne Da Gomna Maici A Yanzu Abdullahi Sule Wanda Yake Neman Tazarce A Zabe mai gabatowa 2023
Ko Ya kuke ganin wannan Takara ta Fatima Abdullahi?