Tsohon Dan Takaran Majalisar Tarayya Meh Wakiltan Bauchi LGA Hon. Alh Muh’d M Ghali yayi gagarumin rabo don tallafawa mata masu kananan sana’oi domin su bunkasa jarinsu a jahar Bauchi.
A ranar Alhamis 8 ga watan August Honorable ya rabawa dunbin mata kimanin 200 tallafi don bunkasa sana’arsu.
Lallai M Ghali mutumin kirke neh ganin yanda jam’a keh fama da yunwa da tsadar rayuwa hakan beh sakashi ya gajiya wajen bada tallafi fiye da wadanda sukekan mulki.
Yin hakan ya biyo bayan rabon da yayi a shafin sadar da zumunta na Facebook yanda ya raba kudi dubu #25,000, #10,000 da #5000 wa matasa fiye da 100.
Ga hotunan yanda rabon ya kasance