Labaran YauNEWS

Shin Wa PDP Zasu Tsayar 2023- Ziyarar Yentakara Gidan Atiku Abubakar

Shin Wa PDP Zasu Tsayar 2023- Ziyarar Yentakara Gidan Atiku Abubakar

Yau ne Yen  takaran Shugabancin Najeriya Guda Uku  karkashin tutar jamiyyar PDP a zabe mai gabatowa na 2023 suka kai ziyara har gida don neman hadin kai a shirinsu na tunkarar  zabe mai gabatowa gidan Tsohon shuban kasar Najeriya lokacin mulkin Olusegun Obasanjo 1999 kuma babban dan takaransu na zaben da wuce 2019 Alh Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa)

A Tawagar ziyaran Ya Hada sauran Yen takara uku da suka siya form din tsayawa takaran Shugabancin Najeriya a karkashin jamiyyar PDP Din Akwae:,  Tsohon Shugaban sanatocin Nigeria Sen Bukola Saraki, Gomnan Jihar Bauchi Bala Muhammad Kaura, Gomnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ko Wa Kuke Ganin Za’a Janyewa Takaran Shugabancin Najeriya Karkashin Jamiyyar PDP A Zaben 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button