Trending Updates

Sabbon Tsari: Maida Layinka Na Airtel Zuwa RCCG Cikin Sauki [Updated 2023]

Domin Maida Layinka RCCG Danna Nan ⇒ Maida Layinka RCCG

Tsarin RCCG wani tsarine da layin Airtel suke dashi wanda zai baka daman kayi ƙira harna tsawon minti arbain 40min koh 45min wasu kuma suna iya yin minti talatin da biyar 35, sannan zaka iya ƙiran ko wanne layi da wannan number bawai kawai layin Airtel zaka ƙiraba zaka iya kiran MTN, GLO, da kuma 9mobile duk da wannan layin naka na RCCG kuma naira ɗari ɗaya ne kacal zatama wannan ƙira

Yadda zaka dawo da layin naka na RCCG

Zaka fara ne da danna  *141*341*2# idan ka dannan saikaga ya nunama cewa baka da ƙudi a wayan naka to saika sa katin naira ɗari biyu 200naira saika sake dannawa wannan code din shikenan zasu cema “Your micro bundle have been successfully activated” to shikenan ka gama yayikenan

DOWNLOAD ZIP/MP3

Daganan saikaje kaci gaba da mare kiranka da kakeyi akan tsarin naka na RCCG plan

Cigaba da shigowa shafin labaran yau don samun sabbin labaru masu amfanarwa.

Ga Wasu Amsoshi Da Aka Tambayemu Da Turanci Daga Bisani

What is the code for Airtel RCCG?

To migrate to the RCCG plan, simply dial *228# from your Airtel phone. You will be prompted to select the plan that best suits your needs.

What is CUG code?

A closed user group (CUG) is an extra service that mobile operators offer to their subscribers that allows them to call and be called by any other members of the group. SMS messages are also eligible for this service.

What is the code for Airtel CUG balance?

To check EXPIRATION/VALIDITY, dial *221*1#. To check CUG MINUTES/SMS on existing Subscription, dial *221*2#. CUG MINUTES is 2500 per Month.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button