Labaran TuranciNEWSPolitics

Hotuna: PRP Convention- Hon Kasimu Haruna Na Jihar Taraba Tare Da Jigogin Jamiyyar

PRP Convention- Hon Kasimu Haruna Na Jihar Taraba Tare Da Jigogin Jamiyyar.

Hon Kasimu Haruna Dan Takaran Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar  Mazabar Zing A Majalisar Jihar Taraba. Ya Samu Halartan Convention Din Jamiyyarsu Ta PRP. 

Taron Yasamu halartan Jigogin Jamiyyar PRP irinsu Tsohon Shugaban Zabe Attahiru Jega Yen Takarkarin Kujeru Daban Daban.

Hon Kasimu Tare Da Shugaban Mata Na Qasa

Taron Wanda Akayishi Don Zaben Shuwagabaninn Jamiyyar Na Qasa, Anfarashi Lafiya Ankuma Kammala Cikin Farinciki.

Alh Falalu Bello Ya Samu goyon bayan masu ruwa da tsaki na jamiyyar gaba daya inda yazam halastaccen Shugaban Jamiyyar a karo na Biyu

Daga Cikin Wanda Suka Halarci Taron Akwae Dan Takaran Gomnan jihar Taraba Karkashin tutar jamiyyar PRP.

Zuwan Hon Kasimu Haruna wajen taron Nada nasaba da kokarinshi na tuntuba,  tare da nuna biyayyarsa ga jamiyyar tasu ta PRP.

Hon Kasimu Tare Da Dan Takaran Gomnan Jihar Taraba

 


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading