Da Dumi-Duminta Profesa Ya Musulunta A Jihar Oyo
A Jiya ne Labarin fitar Prof Raphael daga addinin kiristanci inda ya karbi a addinin musulunci jiya a jiharsa ta Oyo, mista Raphael yakasance tsohon Kwamishinan sufuru a gomnantin jihar ta Oyo.
Bayan karban addinin ta musulunci mista Raphael yayi sha’awan chanza sunanshi zuwa Abdulrahman. Wanda ya ayyana canzawa nan take.