Labaran YauNEWS

Pantami Ya Samar Wa Gombe State Tallafi

Pantami Ya samo wa Gombe tallafi

Ministan sadarwa da arzikin na’ura Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami na mulkin shugaba Muhammadu Buhari ya samo wa Gombe tallafin Shinkafa Buhu dubu takwas da dari biyu da ashirin da takwas cikin tallafin shugaban kasa.

Wanda suka hallarci taron akwai sarakuna, maluman addini da sauransu, wanda shi Pantami ya damka wa Amana domin rabawa mutane da suka fi bukata.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button