Matasa Ne Zasu Jagoranci Yaqin Neman Zaben Tinubu- Sanwo olu
Gomnan jihar lagos Sanwo Olu yaace Matasa Ne Zasu Jagoranci Yaqin Neman Zaben Tinubu a 2023 yayi jawabinne a lokacin da dake ake gangamin yakin neman zaben Na Tinubu a jihar Lagos
Da yake jawabinshi gomnan jihar ta Lagos Sanwo olu yace dalilinshi na cewa Matasa Ne Zasu Jagoranci Yaqin Neman Zaben Tinubun shine yenda matasa sukayi dandazo on nuna goyon bayansu ga Jagoran Na yankin yarbawa Ahmed Bola Tinubu.
taron wanda ya wakana a Mobalaji Johnson Arena dake Onikan, a jihar ta Lagos.
Ahmed Tinibu ya samu halartan gangamin wanda ya tara Matasa daga gabaki daya shiyyar Kudu maso yamma, daga cikin tawagar akwai mataimakin gomnan jihar ta lagos, wanda yayi tsokaci da fatan nasarar jagorannasu.
Gangamin yasamu yasamu halartan Dubban matasa, da tarin kungiyiyin mata daga shiyyar Kudu maso yamman.