Labaran YauNEWS

Har Yau Ina PDP Ban Barta Ba – Kwankwaso

Har Yau Ina PDP Ban Barta Ba – Kwankwaso

Tsohon Gomnan Jihar Kano Sen Rabiu Musa Kwankwaso Ya Bayyana Cewa Har Yau Dinnan Yana Jamiyyar PDP Bai Fice Ba.

Amma Kuma Dai Sen Kwankwason Ya Tabbatar Da Akwae Maganganun Masu Nauyi A Qasa  Da Sukeyi Da Jamiyyar NNPP Amma Har Yau Yana Nan A  Jamiyyar Ta PDP .

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button