AddiniLabaran Yau

Addua Da Zakayi Allah Ya Biya Maka Dukkan Bukatu

Addua Da Zakayi Allah Ya Biya Maka Dukkan Bukatu

Annabi SAW yace wa Muazu Bn Jabal RA, Bara in koyar da kai wata addu’a wacce zaka roki Allah da ita, Ko da Ana binka bashi kwatankwacin girman Dutse.

Da Allah ya biya maka wannan Bashin, Annabi SAW yace ya Muaz kace

“Allaahumma Maalik al-mulk, tu’ti al-mulk man tasha’ wa tanzi’ al-mulk mimman tasha’, wa tu’izzu man tasha’ wa tudhilul man tasha’, bi yadika al-khayr, innaka ‘ala kulli shay’in qadeer, Rahmaan al-dunya wa’l-aakhirah wa raheemahuma, tu’teeyahuma man tasha’ wa tamna’ minhuma man tasha’, arhamni rahmatan taghnini biha ‘an rahmati man siwaaka”.

Dua In Arabic

‎اللهمَّ مالكَ الملكِ تُؤتي الملكَ مَن تشاءُ، وتنزعُ الملكَ ممن تشاءُ، وتُعِزُّ مَن تشاءُ، وتذِلُّ مَن تشاءُ، بيدِك الخيرُ إنك على كلِّ شيءٍ قديرٌ، رحمنُ الدنيا والآخرةِ ورحيمُهما، تعطيهما من تشاءُ، وتمنعُ منهما من تشاءُ، ارحمْني رحمةً تُغنيني بها عن رحمةِ مَن سواك

Annabi SAW yace ga adduan da zakayi komi girman Bashin da yake kanka Allah zai biya maka.

Ma’anar Addu’ar Da Hausa

YA Allah mamallakin mulki, kana bada mulki wa wanda ka ga dama, kana kwace mulki daga wajen wanda ka ga dama, kana daukaka wanda kaga dama, kana kaskantar da wanda kaga dama.
Alkhairi Ya tattara a hannun ka, kai mai iko ne akan komai, kaine mai rahma duniya da lahira, kana basu ga wanda kaga dama, Ubangiji kayi min rahama ta musamman, da zata wadatar dani daga rahamar wanda ba kai ba.

Akwai ayah cikin Al-qur’ani wanda tayi kama da wannan addua cikin suratul Al Imraan, Ayah ta 26 wanda Allah yake cewa

‎قُلِ ٱللَّهُمَّ مَٰلِكَ ٱلۡمُلۡكِ تُؤۡتِى ٱلۡمُلۡكَ مَن تَشَآءُ وَتَنزِعُ ٱلۡمُلۡكَ مِمَّن تَشَآءُ وَتُعِزُّ مَن تَشَآءُ وَتُذِلُّ مَن تَشَآءُۖ بِيَدِكَ ٱلۡخَيۡرُۖ إِنَّكَ عَلَىٰ كُلِّ شَىۡءٍ قَدِيرٌ

Quli allahumma malika almulkitu’teel mulka man tashao watanzi’ul mulka mimman tashao watu izzu man tashao watuzhillu man tashao biyadikal khayr, innaka ala kulli shay-in qadeer.

English Translation Of The Beautiful Dua For Wealth

All virtue is in Your hands, and You are capable of doing anything. You grant them to whoever You want and withhold them from whoever You want, O Most Merciful and Most Compassionate in this world and the next. Give Me mercy in such a way that I don’t need anyone else’s mercy but Yours.

Source
Saheeh al-Targheeb wa’l-Tarheeb (1821).

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button