
Sanata Orji Kalu Ya rasa matarsa a hanun mutuwa
Sanata Orji Uzor Kalu, dan majalisan dattawa daga jihar Abia ya rasa matan sa Ifeoma Ada kalu, wanda ya bayyana hakan a shafin sadarwa na yanan gizo yau Litinin.
A cewar sa “Da ajiyan zuciya meh nauyi da zafi, Muna bayyana wucewar na har abada da daukaka, na Ifeoma kalu a shekaru sittin da daya.
Yana neman adduan jama’a da da masoya a cikin wannan mawuyancin hali.
Kalu ya auri Ifeoma Ada a disamba 1989, Kuma Allah ya Albarkaci auren da yara hudu: Neya Uzor kalu, Micheal Uzor Kalu, Olivia Uzor Kalu, Nicole Uzor Kalu.
Shi dan majalisan dattawa yana neman shugabancin majalisan goma.
Sauran bayanin na tafe……