
Rasha Takai Hari Sabon Kasuwar Zamani Dake Ukraine
Mutum shida sun rasa rayukarsu tare da asaran tarin dukiya a sabon harin da kasar Rasha takai birnin Kyiv Dake Qasar Ukraine
Harin ankaishi ne kan kasuwan zamani mai hawan benaye dayawa wanda zaku iya ganinsu cikin hotuna.
Acikin hotunan zaaga masu kashe gobara sun kaso dauki wa alumma.