
Har Yau Ina PDP Ban Barta Ba – Kwankwaso
Tsohon Gomnan Jihar Kano Sen Rabiu Musa Kwankwaso Ya Bayyana Cewa Har Yau Dinnan Yana Jamiyyar PDP Bai Fice Ba.
Amma Kuma Dai Sen Kwankwason Ya Tabbatar Da Akwae Maganganun Masu Nauyi A Qasa Da Sukeyi Da Jamiyyar NNPP Amma Har Yau Yana Nan A Jamiyyar Ta PDP .