Trending UpdatesArticles

Abinda Za’Ayi Amfani Dashi Don Kara Karfin Jiki, Maganin Ulcer, Cin Ruwa Na Kafa

Abinda Muka Fara Magana Akai Shine Yanda Za Ayi Amfani Da Wasu Nachoral abubuwa Wanda ke Kara Karfin Garkuwan Jiki, Cin Ruwa Da Ulcer

Idan kayi wannan hadi zaka jima bakayi rashin lafiya ba ko da baka da lafiya, zai taimaka wajen samun lafiyarka.

Abu na farko shine zaka samo citta, yana taimaka wa sosai wajen narka abinci, sa cin abinci, rage cholesterol na jini, daidaita bugun jini, da Kuma karfafa jijiyoyin da suke daukan jini.

Wato inka dauko citta ka yanyanka ta, Sai ka dauko albasa ka yanka, ita ma Tana karfafa garkuwan jiki, Tana daidaita suga Tana kashe kananan cututtuka na Bacteria.

Sannan ka nemo Tafarnuwa wanda shima Tana taimakawa garkuwan jiki, bayan an yanka Tafarnuwa, Sai a daka a zuba cikin Albasa da cittan da aka yanka kanana.

Duk wanda yayi wannan hadi zai ga canji take a cikin jikinsa. Sai ka juyesu cikin tukun ya kasa ruwa a kalla 500ml, Sai a tafasa wannan hadi.

Bayan ya fara tafasa Sai a Debo Cokali daya na turmeric, Sai barshi ya kara kamar minti biyar yana tafasa, Sai a tace shi cikin kofi, sannan a zuba lemun tsami da zuma koh HIV mutum yake dashi in kana shan wannan hadin in shaa Allahu zai maka magani.

Cokali daya kamin kaci komai da safe zaka sha, Sai Kuma cokali daya zaka sha in zaka kwanta.
In kayi haka na wani tsawon lokaci zaka samu lafiya.

Maganin Cin Ruwa Na Kafa

Idan aka samu ganyen guwaiba aka tafasa ka saka a kafanka ka kwana dashi zai kawo warakar kafan cikin kwana uku in akayi ba fashi.

Ko irin cin ruwa da kafar mace ya keyi, in aka hada ganyen magarya da lalle da ganyen gwanda tayi kunshi in shaa Allah yana mutuwa.

Maganin Ulcer Na Har Abada

Ita Ulcer genbo ne a ciki, Kuma tanada magani in har za a bi Kuma a kiyaye ka’idoji, yakamata Duk dan Adam ya kiyaye na magance genbon.

Daga ciki akwai yawan cin Jan nama, yawan cin Jan nama yana hana warakar genbon ciki, sannan na biyu yawan cin kifi, maggi acikin miya yana hana warkewar genbon ciki na ulcer.

Da cin soyayyen abu, kamar kosai, nama, da doya yakamata mutum ya rabu dasu yayin jinyar ulcer.

Garin ganyen zogale, cokali daya na garin zogale a cikin madara, asha da safe, a Kuma sha da rana haka kuwa asha da daddare. Ko ba madara za a iya sawa a cikin ruwa mai sanyi asha sau uku.

Amma zai saka gudawa dan zai wanke Duk dattin genbon cikin.

Ana Kuma iya maganin ulcer da gwanda da madara a nika shi asha. Ana iya samo kankara a zuba madara shima asha yana maganin ulcer.

Wannan abubuwa in anyi yana kawo sauki DA YARDAN ALLAH.

DAGA BISANI BIDIYONE DAYAYI BAYANI DALLA DALLA KAN ILLOLIN SHAN MAGUNGUNA kKARFIN MAZA DON jIN DADIN JIMA’I

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button