Labaran Turanci

Yanda Tirela Makare Da Kaya Ta Kife A Karamar Hukuma Dake Darazo [Photos]

Tirela makare da kaya ta kife A Garin Nahuta dake karamar hukumar Darazo a jihar Bauchi

A safiyar yau Alhamis. 11/02/2023 labari ya sami jami’inmu na Labaranyau cewa hatsarin ya faru ne sakamakon bacci da ake zargin direban Motar tayi yana Cikin tafiya sai Motar ta kwance ikon sarrafa motar. Ya kubce masa Tirelan ta kife .

Tirelar ta taso ne daga Kafancan jihar kaduna yanda take nufin tafiya Maiduguri. Zuwa hada rihoton babu bayani kan hasaran rayuka .

Ga hotuna


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading