
Ya Kuke Ganin Karawar Wasan Yau, Nigeria Da Ghana
A Yau ne zaa kara wasan zakarun da zasu wakilci afrika a buga kofin duniya. Wanda za’ayi tsakanin Najeriya Da Ghana.
Kasashen Biyu Sunhadu A Karon Farko a Accra Babban Birnin Ghana Yenda akatashi kunnen doki ba tare da an zura kwallo ba.
Yau Nigeria zata karbi bakoncin ghana a babban stadium din kasar da ke jihar Lagos
Ko ya kuke ganin zata kaya..?