
Domin Maida Layinka RCCG Danna Nan ⇒ Maida Layinka RCCG
Tsarin RCCG wani tsarine da layin Airtel suke dashi wanda zai baka daman kayi ƙira harna tsawon minti arbain 40min koh 45min wasu kuma suna iya yin minti talatin da biyar 35, sannan zaka iya ƙiran ko wanne layi da wannan number bawai kawai layin Airtel zaka ƙiraba zaka iya kiran MTN, GLO, da kuma 9mobile duk da wannan layin naka na RCCG kuma naira ɗari ɗaya ne kacal zatama wannan ƙira
Yadda zaka dawo da layin naka na RCCG
Zaka fara ne da danna *141*341*2# idan ka dannan saikaga ya nunama cewa baka da ƙudi a wayan naka to saika sa katin naira ɗari biyu 200naira saika sake dannawa wannan code din shikenan zasu cema “Your micro bundle have been successfully activated” to shikenan ka gama yayikenan
Daganan saikaje kaci gaba da mare kiranka da kakeyi akan tsarin naka na RCCG plan
Cigaba da shigowa shafin labaran yau don samun sabbin labaru masu amfanarwa.
Ga Wasu Amsoshi Da Aka Tambayemu Da Turanci Daga Bisani ⇓
What is the code for Airtel RCCG?
What is CUG code?
What is the code for Airtel CUG balance?
To check EXPIRATION/VALIDITY, dial *221*1#. To check CUG MINUTES/SMS on existing Subscription, dial *221*2#. CUG MINUTES is 2500 per Month.