Labaran Turanci

Hotunan Shugaban Kasa Tareda Ministan Sadarwa Da Tattalin Arzikin Dijital A Saudi Arabia

Hotunan Shugaban Kasa Tareda Ministan Sadarwa Da Tattalin Arzikin Dijital A Saudi Arabia

Yanzu jami’inmu na Labaranyau yaci karo da hotunan Shugaban Kasa Muhammad Buhari da kuma Ministan Najeria kuma Malamin addini Isa Ali Pantami.

Ga hotunan daga bisani.

Ministirin tattalin arzikin Dijital zasu kashe Naira biliyan 41.6 dan Samar da na’urar cudanya da yanan Gizo- cewar Pantami

Ministirin sadarwa da tattalin arzikin dijital ta shirya dan Kashe kashe kudade daga asusunta na naira biliyan 41.6 dan samar da na’ura wanda keh hada mutane da yanan gizo a jami’un karatu, filin jirage da kasuwanni.

Hira da manema labarai ran Alhamis a Abuja, ministan, Farfesa Isa Pantami ya bayyana cewa kudin naira biliyan Arba’in daga Asusun Hukumar sadarwa ta Najeriya ne NCC.

Click To Read More

 


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading