
Jamiyyar APC Ta Chanza Ranakun Zaben Fidda Gwani – (Primary Election)
An Chanza Ranakun Da Za’a Gudanarda Zaben Fidda Gwani (Primary Election) Na Jam’iyyar Apc Mai Mulki
Ga Jadawalin Ranakun Daga Labaranyau
(1) Zaben Fidda Gwani Na Gwanna (Governor) Yanzu Ya Koma 20-05-2022 Maimakon 18- Ga Wata
(2) Zaben Fidda Gwani Na Dan Majaliar Dokokin Jiha (State Assembly) Yakoma 22-05-2022
(3) Zaben Fidda Gwani Na Dan Majalisa Wakilai (House Of Reps.) 24-05-2022
(4) Zaben Fidda Gwani Na Dan Majalisar Dattijai (Senate) 25-05-2022
(5) Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa (President) 30-05-2022
Ziyarci Shafin Labaranyau Don Samun Ingantattun Labarai