Hon Mai Nasara Yabada Tallafin Kudi Da Daukan Nauyin Horon Sana’oi Wa Mata – NNPP
TARON NNPP, KARKASHIN JAGORANCIN HON MAI NASARA.
Taron Bada Tallafin Sana’a Wa Mata Tare Da Gudumawar Kudi Wa Shuwagabanin Gundumomi Na Jamiyyar NNPP.
Daga Dantakarar Kujerar Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Cikin Kwaryan Garin Bauchi Karkashin Tutar Jamiyyar NNPP,
Hon Abdulrahman Abubakar Tinau (Mai Nasara)
Taron Wanda Akayishi Yau Yasamu Halartan Shuwagabanin Jamiyyar Ta NNPP Tundaga Matakin Jiha, Karamar Hukuma, Gundumomi Dama Kungiyoyin Mata Da Matasa Daga Sauran Jam’iyyu.
Daga Cikin Mahalarta Taron Akwae Shugaban Jamiyyar NNPP Reshen Karamar Hukumar Bauchi Honourable Suleiman Musa Tare Da Sauran Exco Dinshi, Ma’ajin Jamiyyar NNPP Na Jiha Honourable Sirajo Da Sauran Shuwagabanni Daga Bangarori Daban-Daban.
Shiga labaran yau don samun waqoqin hausa da sauran nishadinku
Daga Cikin Abubuwan Dasuka Wakana Awajen Taron : Anbada Tallafin Kudi, Abun Sana’oi, Anyi Wasan Kwaikwaiyo, Da Sauran Fariillan Siyasa.