Labaran HausaPolitics

Yanda Sabon Rounabout Din Railway Ta Haska Garin Bauchi

Gwamna Bala Muhammed Abdulkadir yakawo karshen wahalan da mutanen cikin garin Bauchi kesha wajen zirga zirga na abin hawa musamman ta yankin Railway zuwa titin federal lowcost.

Al umma sun samu sauyin yanayi bayan shafe shekaru sama da 7 ana fama da gurbataccen hanya da sha tale talen dake railway wanda yajawo hatsarurruka da dama bayan kankareta da gwamnatin baya tayi kuma ta gagara gyarawa.

Sauya mulkin jahar Bauchi ya samo sauki yanda ake ta ayyuka da dama afadin jahar wanda har aka rushe sha tale talen railway aka sake gina wata nan take.

Gwamna Bala Kauran Bauchi ya gwada wa al’umma cewa cigaban jahar Bauchi neh a gabansa yanda yake cigaba da gyare gyare da kawo ayyuka masu amfani wa mutanen jahar.

Ga hotunan Sha tale talen Railway a yanzu

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button