
Wa’azin Sheikh Tijjani Guruntum Fitinar Wayar Hannu Ga Al’Ummarmu Complete Video
Ga cikakken wa’azin babban malamin addini wanda akafi sani da Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum ya sake akan “Fitinar Wayar hannu Ga Al Ummarmu” wanda zaka samu daman kallo kai tsaye daga shafinmu na Labaranyau.
Fitinar Wayar hannu Ga Al Ummarmu Video Sheikh Guruntum na da matukar fa’ida sosai yakamata mu kalla don mu karu.
Wa’azin Sheikh Tijjani Guruntum Fitinar Wayar Hannu Ga Al’Ummarmu Complete Video Below;