
Su Alhajin Tsilla-tsilla An Tsilla Pantamisiyya
Dan wasan barkwancinnannan na shirin hausa mai wanda akafi sani da Mustapha Naburaska ya samu ganawa ta musamman da Minsitan Sadarwa Prof Isah Ali Pantami.
A Baya dai mustapha dan chama-ma ya kasance cikin Yen mutu a dirikar siyasar kwankwasiya ne, bayan irin wannan ganawa dayayi kwanaki da Khadimul islma injisu da fada, Gomnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje wanda ake zargin gomnan ya shaqamar kaya.
⁷
Sabuwar hoton haduwan musty dan chama-chama da ministan sadarwan ya jawo cece kuce a kafafen sada zumunta yayinda wasu kewa haduwar tasu da SHARRIN KEBUL.
Danna nan dan samun sabbin Labarai.
Masu karatu wani suna ya dace da Mustapha Naburaska….?