
Saboda Tsoron Bulala Na Bar Makarantar Allo – Obasanjo
Tsohon shugaban Kasar Nigeria Yace Saboda Tsoron Bulala Yasa Ya Gudu A Makarantar Allo.
Wannan Jawabi Nashi Yakawo Cece Kuce Yenda Mutane Dayawa Ke Tambayan Junansu Meye Hadin Obanasanjo Da Makarantar Allo.
Me Zakuce A Gameda Wannan Batu Na Obasanjo?