Wakokin Hamisu Breaker Masu Tashe 2023
Hamisu Breaker shine babban mawakin Hausa dayafi kowani mawaki bada wakoki masu zaki daga 2022 zuwa wannan shekaran 2023.
Wakokin Hamisu Breaker 2023 basuda yawa amma wakokinsa na 2022 sunakan bazuwa lungu da saqo birni da qauye.
Ayau daku samu daman ganawa da wadannan sabbin wakokin masu tashe wanda zakasawa budurwanka don ka birgeta.
Wakokin Hamisu Breaker Masu Tashe 2023
1. Hamisu Breaker Mafarkina
2. Hamisu Breaker – Dan Dako
3. Hamisu Breaker Jinin Jikina
4. Hamisu Breaker Sarauniya Ta Boye
5. Hamisu Breaker Dani Dake
6. Hamisu Breaker Sirri Na
7. Hamisu Breaker So Gaskiya Neh
8. Hamisu Breaker Gimbiya
9. Hamisu Breaker Kada Ki Bari
10. Hamisu Breaker So
11. Hamisu Breaker Yar Arewa
Watch Video Below;
DOWNLOAD HAMISU BREAKER ALBUM