The sensational Hausa singer known as Hamisu Breakercomes through with a juicy tune labeled “Hamisu Breaker Yar Arewa” which makes a special debut here on Labaranyau for free and super-fast download.
Yar Arewa Audio by Hamisu Breaker is the fresh Hamisu Breaker song 2022 you need to have on your phone by the moment. The singer recently smash with a fresh tune tagged “Har Abada“, the song is viral and making waves right now.
TRACK DETAILS:
Artiste Name: Hamisu Breaker Song Title: Yar Arewa
Released Date: 2022
Format: MP3 High BPs
Duk wanda yayi gamo da abin kaunaa bai son rabewaa Indai kwa ya rabe nishadi nai yai tarwatsewa Sirrin farin ciki soyayya nee ba takurawaa Maiso asoshi kanso babu abinda bazai iyabaa
Na durkusa akan gwiwa taa dan kuskure nayi Ki yafiya gareni dan kin kaama mini har maganai Nemanki na karade kauye naa koma birane Fito naganki muyi kallon kaunaa kinji yar arewa
Sirrin dake cikin raina duka nee zan bayyanawa So yayi tsistsigi na taka yayyi mini illatarwa Ni bani fasa yarda domin kin zama rayuwata Manta dake hakan bansan yauushene zan iyaba
Kukan dani nake da kishirwaaa bata gusheba Duk da nasani rabuwa bata zamto mutuwaa ba Amma ki shaida in bangankiba gida baazan komaba Dan babu lafia in bake nima bazan iyaaba
Dashen da kikka min wata ‘ya baazan so tayi girbi ba Nazo da lallama hauragiya baazan fara gwaji ba Garinmu yai shiru sam banajin koda tsuntsaye Ina zan bincika dan nasan ke baakya da kawaye
Nazamma majjanun kanki ban shakkar kowaye Akan nemanki yau na kodewa zafin sawaye Bazana soki dan kyau baaa ko dan surarki Sai dan halinki hakuri nasan yauma ni nakureki
To karki manta damaa tausayyyi alkhairi nee Kimin ni affuwa ra’ayina kanki bazai canzaa ba Na tambaya gurare ancee bakya abokin gabaa To karki kirkireta akaina ni baazan juree ba
Cinkon fure ki karba sanyaaa shi ‘yar babaa Kina a zuciya abadan nima baazaaki fice ba Kallo na ruduwa ya zamo inaa yiwa maatayee Sam basu burge hamisu ra’ayina dayya ‘yar arewa
Hamisu Breaker Short Biography;
Nigerian, Hausa Pop Star Hamisu Breaker, who Recently, his song, ‘Karshen Kauna’, got over a million views on youtube and still counting as Many crowns him the current Prince of Hausa music worldwide. Hamisu had an interview with daily trust, where he made mention that his heartbreaking songs made him viral.