Wadannan Hausa Film Series 2022 Sunfi Kowanne Dadi
Kanaji ko kinajin dadin kallon Hausa Film Series wadannan jaruman Kannywood ke gudanarwa cikin shekaran nan na 2022?
Yau zakasan duk wani fina-finen Hausa Series 2022 masu dan karen dadi wanda yakamata ka kalla kaji dadi sosai. Ko kanada iyali ko baka dashi wadannan series din zasu nishadan tar dakai.
Ga 2022 Hausa Film Series Din A Jere Ka Samu Ka Kallesu
1. Labarina
| Watch Here
2. Gidan Badamasi
| Watch Here
3. Uku Sau Uku
| Watch Here
4. Asin Da Asin
| Watch Here
5. Kunnen Kashi
| Watch Here
6. Nisan Dare
| Watch Here
7. Amaryar Tiktok
| Watch Here
Wadannan Hausa Series Din Sunfi Kowanne Dadi A 2022.