EntertainmentKannywood

Innalillahi!! Bidiyon Rushe Gidan Mawaki Dauda Rarara Kahutu Daya Jawo Cecekuce

Bidiyon Dauda Kahutu Rarara Ana Rushe Gidansa Dake Garin Kano Wanda Ya Jawo Rade Rade Tsakanin Mabiyansa Da Sauran Jammaa

A cikin Kwanakin Nan ne jami’in mu na Labaranyau ya Samu Labarin cewa Gwamnatin Kano Tana Kokarin Rushe Gidan Shahararren Mawakin Siyasan Nan da akafi sani da Dauda Rarara Kahutu.

Lallai wannan labari baiyi dadin ji ba yayinda ita Gwamnatin Kanon Take Zargin Mawakin Baiyi Gidansa Akan Qa’ida Ba.

Cewar Gwamnatin Kano shi mawakin yayi handama Da Baba Kere Ne, Lamarin Ya Dauki Hankula, Inda Mutane Keta Cece Kuce Kan Lamarin, Inda Suke Ganin Kamar Wata Bita Da Kulli Aka Shiryawa Mawakin.

Wasu na cewa ai kamar kwanakin baya an dan samu tangarda tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Na Jihar Kano, Da Kuma Mawakin Na Siyasa bayan ya saki wakar Lema Ta Sha Kwaya

Ga bidiyon rushe gidan rarara a qasa kadan ⇓

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button