Labaran Turanci

Babban Rashi!! Allah Yayi Rasuwa Ma Fitaccen Dan Siyasar Jahar Bauchi

An tabbatar Da Rasuwar Fitaccen Dan Siyasar Jahar Bauchi

Innalillahi wa Inna illaihir rajiun  fitaccen dan Siyasa a Jihar Bauchi kuma jigo a jam’iyyar APC, Alhaji Hassan Muhammad Sharif wanda iyalensa suka tabbatar da rasuwansa bayan samun hatsarin mota da yayi a Hanyar sa ta dawowa daga Abuja.

Sarkin Arewa ya rasune  a hanyarsa na zuwa Bauchi a jiya lahadi da misalin karfe goma na dare.

Dansa mamacin ne Khalid Arewa ya tabbatar da rasuwan wanda Yace maihaifin nasa an kwantar dashi a asibiti a nan garin Akwanga na jihar Nasarawa, nan take likitotin suka tabbatar musu da cewa Ya rasu.

A yau muka samu labari daga shafin dansa khalid wanda ya tabbatar da cewa Mai Martaba Sarkin Bauchi ya umurni a sallace a yau karfe biyu rana.

 


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading