Wakokin Hussaini Danko Masu Dadi 2023
Lallai Hussaini Danko na daya daga cikin babban mawakin Hausa dake bamu a jikinmu sosai. Hussaini Danko mawakine na Hausa sananne wajen jin jinawa hidimomin soyayya.
2023 dinnan akwai sabbin wakokin Hussaini Danko dake mugun yawo a social media hadda su tik tok. Yau zaa gabatar maka dasu a wannan shafi a labaran yau.
Hussaini Danko yanada wakoki sunkai 30 wanda dukansu masu dadine, mu a wannan shafi damuwar mu shine muga mun farantawa duk wani masoyin Hussaini Danko rai ta hanyar basu nishadantarwa na wakokinsa.
Wakokin Hussaini Danko Masu Dadi 2023
Zaka iya daukar wakokin daya bayan daya zuwa wayarka cikin sauqi idan ka je ka danna wajen Download dake kasan kowani sunan waqa.
1. Hussani Danko – Ashfat
2. Hussaini Danko – Fansar Kauna
3. Hussaini Danko – Asiya Ce
4. Hussaini Danko – Aisha
5. Hussaini Danko – Mai Cigiya
DOWNLOAD MP3
6. Hussaini Danko – Tarkon Zato
7. Hussaini Danko – Ana Dara
8. Hussaini Danko – Daukaka
9. Hussaini Danko Ya – Kasuwa
10. Hussaini Danko – Kahuta
Ga Wasu Bidiyon Hussaini Danko Masu Dadi