FootballLabaran Turanci

Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge

Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge

Bayan wasa biyu da Chelsea suka buga, wadda aka shasu daya, sukayi draw a daya, sunci wasan su na uku. Mauricio Pochettino wato sabon kocin yayi nasara na farko a matsayin kocin Chelsea.

Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge
Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge

Chelsea sun bude cin kwallo a minti 17 na farkon wasa, inda Sterling ya shigo da kwallon a gefen dama sannan ya buga kwallon a kasa har cikin ragar Luton, kwallon ta wuce kowa har gola be iya tabawa bah.

A minti 68 Raheem Sterling ya sake jefa kwallo a ragar Luton, wadda Malo Gusto ya yanko kwallon a kasa Sterling kuma ya sameta a dai-dai ya buga ta cikin ragar Luton.

Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge
Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge

Nicholas Jackson yaci kwallon sa na farko a Chelsea, wadda Sterling ya buga masa kwallon a kasa da karfi, shikuma ya shigar da kwallon cikin ragar Luton.

Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge
Raheem Sterling Ya Kwaci Chelsea Da Kwallo 2 Da Assist 1 A Stanford Bridge

Chelsea sun tafi da maki 3 a wasan, Luton Town kuma sun koma gida babu maki koh daya. Luton Town sunyi kokarin kai hare-haren cin kwallo amma basu samu nasarar shigar da kwallo koh daya cikin ragar Chelsea bah.

Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading