
Premier League Sun Dawo Daga Hutun International
Liverpool da Wolves ne zasu buga wasan farko bayan yan wasanni sun dawo daga hutun da sukaje don buga wa ‘kasa kwallon kafa a gasar International Qualifications.
Za’a fara buga wasan karfe 12:30pm ranar Saturday 16th September a gidan Wolves “Molineux Stadium”

Manchester United kuma zasu buga wasa da Brighton karfe 3:00pm a Old Trafford.
Manchester city da West Ham suma zasu fara buga wasan su karfe 3:00pm a London Stadium.
Fans suna murna da dawowa daga hutun, sannan suna shirye domin ganin suwaye za’a sha a wasannin ranar Asabar.