Ga Sabbin Wakokin Hausa Masu Tashe Da Yakamata Ka Ji A Wayanka
Lallai idan kana bukatar samun sabbin wakokin hausa to Labaranyau tana nan kullum domin nishadantar dakai, ina masu son jin sabbin wakoki kaman nasu “Umar M Shareef, Hamisu Breaker, Ali Jita, Naziru Mai Waka, Abdul D One, Auta MG Boy, Salim Smart da sauransu?
Anan ne zaka samu duk wani sabon wakan Hausa da aka saketa kuma matasa maza da mata ke yayinta, irin wadanda zakaso ka sawa masoyiyarka ko masoyinki yayinda kuke tadawa irinna soyayya.
Wadannan wakoki sun kunshi na Soyayya, Tausayi, Fadakarwa da sauransu.
Ga wakokin daga bisani sai ka bi daya bayan dayan don daukar wanda ya maka.
1. Ali Jita Na Janje
Download
2. Umar MB Abin Kauna
Download
3. Umar M Shareef Sarina
Download
4. Hamisu Breaker Dani Dake
Download
5. Salim Smart So
Download
6. Auta MG Boy Ki Bani
Download
7. Kawu Dan Sarki Harshe
Download
8. Ado Gwanja Amada
Download
9. Umar MB So
Download
10. Abdul D One Duhun So
Download
Da fatan kaji dadin kwasan wadannan wakokin Hausan cikin sauqi? Gaya mana wanda yafi maka dadi a bangaren comment dake kasa.
Indai har kanason ka cigaba da saukar da wakokin Hausa cikin wayanka danna “Wannan Wajen”
Bidiyon Abdul D One Ni Dake Yafito
Lallai Abdul D One gwanine wajen rera waka, wannan sabon bidiyonsa ya nuna cewa Abdul dan zamani neh da zaa jima ana fafatawa dashi.