Dauda Kahutu Rarara Latest Album 2023 Mp3 Download
Welcome to Labaranyau Blog here you will get all Rarara Latest Songs Albums Mp3 2023, the songs are very good and are meant for political purposes.
Wakar Rarara Jagaba ya karbi kasa, Kashim Asiwaju, Baba Gana Baba Zulum da sauransu wakokine na siyasa sabbi da Rarara ya sakesu wannan shekaran 2023.
Watch Rarara Performance In Jos
Anan shafin daka samu duk wata latest wakan rarara sabo da tsoho ba tareda ka wahala ba.
Ga jerin wakokin sai ka daukesu daya bayan daya ⇓
Wakar Rarara Jagaba ya karbi kasa 2023
Yan Daunlodin Ga Link Dan Kasa Kadan ⇓
Wakar Rarara Jagaba Sai Kashiga Villa
Wakar Rarara Dan Arewa Door To Door
Yan Daunlodin zaku iya dauka daga dan kasa kadan
Rarara Short Biography According To Wikipedia
Dauda Kahutu Rarara wanda aka fi sani da Rarara an haife shine a ( jihar Katsina ) shahararren mawaƙin siyasa ne a Nijeriya, mawaƙi kuma marubucin waƙa, Ni Abdussamad nace Dauda Kahutu Rarara yafi kowa kudi a masana’antar Kannywood.
wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen rera waƙoƙin siyasa ga ƴan siyasar All Progressive Congress a babban zaɓen Najeriya na shekarar 2015, musamman ma ga shugaban Najeriya na yanzu Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari harda Tinubu da Shettima na zaben 2023.