Kamar yanda Avacoin sukayi alkawarin listing coin din a kasuwan crypto na duniya, sun cika amma sai dai wuri yayi tsit, yanan gizo tayi shiru.
Hakan ko na nufin bata fashe da yawanci bane koko an kasa saukar da kaya ne. Gani haka Labaranyau ta fatsama dan samun labaran fashewar daga gaggan masuyi a kusa.
Labari yazo da cewa, akwai lamarin Gas fee da ya janyo dogon nazari wa yawancin ‘yan mining din dake yankin. Avacoin ta saka gas fee da ya kai kimanin TON 0.2 a kalla.
Avacoin din tafito kasuwar crypto na duniya ne a farashi bisa ga USDT/AVACN 0.0005…., da aka samu tashi na mintuna masu yawa wanda ta tashi da kusan 300%, takai 0.003USDT.
A yanzu haka bayanai sun fara shigowa shafin sada zumunta kamar su facebook, Instagram, Twitter da sauransu, kan cewa, wanda sukayi AVA dagaske sun tashi da riba mai kauri, a misali duk wanda ya tare Avacoin guda 400,000, shine zai tashi a kankanin farashi dala 745USD.
Bisa ga hakan, mai Avacoin guda 100,000 a kalla zai samu dala 150USD, da wani abu a kai. Masu guda dubu 5000 zuwa 10,000, suna samun dala $5-$10.
To yanzu abin tambaya shine, ina labarin mafi yawanci, masu daga Avacoin guda 1000, 2000, 3000, 4000, balle masu dari wani abu.
Karin Bayanai na nan tahowa…. kucigaba da biyo labarin