
Dukanmu Barayi Ne Inji Tsohon Ministan Ayyuka
Dukkanmu Barayi Ne, Domin Babu Wani Mai Rike Da Mukamin Siyasa Daga 1999 Zuwa Yanzu Da Yake A Wanke Bai Yi Sata Ba, Mun Cuci Talakawan Nijeriya, Don Haka Mun Cancanci Zuwa Gidan Yari, Cewar Tsohon Ministan Ayyuka, Ambasada Ibrahim Kazaure.
Ko Me Zakuce Gameda Wannan Furuci Na Tsohon Ministan..?
Discover more from Labaran Yau
Subscribe to get the latest posts sent to your email.